Gwamnatin Tarayya ta yi gargadi ga asibitocin kasar nan da sauran cibiyoyin lafiya su kasance cikin shiri kan sabon nau'in cutar COVID-19 na XEC, dake cigaba da bazuwa cikin sauri.
Gwamnatin Tarayya ta yi gargadi ga asibitocin kasar nan da sauran cibiyoyin lafiya su kasance cikin shiri kan sabon nau'in cutar COVID-19 na XEC, dake cigaba da bazuwa cikin sauri. Biyo bayan yaduwar sabon nau'in XEC na cutar COVID-19 da aka gano a kasashe 29 a duniya, gwamnatin tarayya ta umarci dukkan shugabannin likitoci da daraktoci na asibitocin koyarwa da su gaggauta zama cikin shiri.
Anuma, ya sanar da cewa sabon nau’in na cigaba da yaduwa fiye da sauran nau’ikan da ke yawo, lamarin da ke haifar da damuwa game da tasirinsa ga lafiyar jama’a. “Ya kamata a gaggauta tsaurara matakai a fadin asibitocinmu domin kare marasa lafiya da kuma kula da wadanda ke da alamun cutar COVID-19.
Malaysia Latest News, Malaysia Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
IHRC ta zargi CBN da nuna wariya ga ma’aikatan masu alaka gwamnatin BuhariKungiyar kare hakkin Dan adam ta Duniya wato International Human Rights Commission (IHRC), zargi Babban Bankin Najeriya (CBN) da nuna bambanci tsakanin ma’aikata. Babban Daraktan Kungiyar na Najeriya, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa ga manema labarai a Kano.
Read more »
Tsofaffin Sojoji sun fara karɓar hakkokinsu bayan zanga-zangaGwamnatin Tarayya ta fara biyan hakkokin tsofaffin sojojin Najeriya a ranar Juma’a, bayan dogon lokaci suna jiran kudaden da aka amince da su. Rahotanni sun bayyana cewa tsofaffin sojojin suna dade suna samun uzuri na rashin kuɗi duk da amincewa da biyan kudaden.
Read more »
Dakatar da aikin hanyar Kano-Abuja babban koma baya neShugaban Kungiyar Dalibai ta Ƙasa (NANS) Yankin A, Sadi Garba Said, ya bayyana matuƙar takaicinsa da damuwa kan matakin da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka na Haka kuma, ya yi alkawarin cewa NANS Yankin A za ta ci gaba da sanya ido kan wannan lamari domin kare haƙƙi da...
Read more »
Zanga-Zangar tsofaffin sojoji kan rashin biyan fansho ya isar da mummunan sakoTsohon dan majalisar tarayya, Sanata Shehu Sani, ya nuna damuwarsa game da zanga-zangar da tsofaffin sojoji suka yi kan rashin biyan fansho da sauran hakkokin da ake binsu.
Read more »
Yan majalisa zasu tattauna da babban lauyan kasa akan kudurin gyaran harajiMajalisar Dattawa ta kafa wani kwamiti karkashin jagorancin Shugaban marasa rinjaye, Sanata Abba Moro (Benue ta Kudu) da zai gana da Babban Lauyan Tarayya (AGF) a yau, domin shawo kan matsalolin da ke da nasaba da kudurin sake fasalin haraji. Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Barau I.
Read more »
Sojojin da suka yi ritaya sun rufe ma’aikatar kudi a AbujaTsofaffin sojojin Najeriya da suka yi ritaya a yau, Alhamis sun gudanar da zanga-zanga a gaban Ma’aikatar Kudi ta Tarayya da ke Abuja, suna neman a biya su hakkokinsu da suka shafi fansho da sauran alawus-alawus da ba a cika ba.
Read more »