Yan majalisa zasu tattauna da babban lauyan kasa akan kudurin gyaran haraji

Barau Jibrin News

Yan majalisa zasu tattauna da babban lauyan kasa akan kudurin gyaran haraji
HarajiLauya
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 21 sec. here
  • 4 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 19%
  • Publisher: 59%

Majalisar Dattawa ta kafa wani kwamiti karkashin jagorancin Shugaban marasa rinjaye, Sanata Abba Moro (Benue ta Kudu) da zai gana da Babban Lauyan Tarayya (AGF) a yau, domin shawo kan matsalolin da ke da nasaba da kudurin sake fasalin haraji. Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Barau I.

Majalisar Dattawa ta kafa wani kwamiti karkashin jagorancin Shugaban marasa rinjaye, Sanata Abba Moro da zai gana da Babban Lauya n Tarayya a yau, domin shawo kan matsalolin da ke da nasaba da kudurin sake fasalin haraji. Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Barau I. Jibrin , wanda ya jagoranci zaman majalisar ya bayyana cewa majalisar dattawa da AGF za su gana a yau Alhamis a Abuja.

Majalisar dattijan ta yiwa kudurin gyaran harajin karatu na biyu a makon da ya gabata, kuma ta mika shi ga kwamitinta kan harkokin kudi domin ci gaba da aiki akanshi, bayan da ta samu bayanai daga shugaban kwamitin shugaban kasa kan manufofin kasafin kudi da sake fasalin haraji, Taiwo Oyedele, shugaban hukumar tara haraji ta kasa. , Zacchaeus Adedeji; da Darakta Janar na Ofishin Kasafin Kudi, Tanimu Yakubu.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Haraji Lauya

Malaysia Latest News, Malaysia Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

Majalisar Wakilai ta dakatar da zama akan kudurin gyaran harajiMajalisar Wakilai ta dakatar da zama akan kudurin gyaran harajiMajalisar Wakilai ta dakatar da zaman data shirya akan kudurorin sake fasalin Harajin biyo bayan matsin lamba daga gwamnonin jihohin Arewa 19. An dakatar Saidai kudurorin hudu su haifar da cecekuce musamman tsakanin masu ruwa da tsaki a yankin Arewacin kasarnan.
Read more »

Majalisar dattijai ta yi sammacin ministan sufurin jiragen sama, Festus KeyamoMajalisar dattijai ta yi sammacin ministan sufurin jiragen sama, Festus KeyamoMajalisar dattijai tayi sammacin ministan jiragen sama, Festus Keyamo da babban daraktan kula da sararin samaniya, Kyaftin Chris Njomo domin su ba da bahasi kan yadda harkar sufurin jiragen sama ta lalace a Najeriya.
Read more »

Nigerian Shugaban Ce An Kama Mutum Dubu 14, 480 Da Ake Zargi Safarar Miyan KwayoyiBrig. Janar Mohammed Buba Marwa, mai ritaya NDLEA, ya ce an kama mutum dubu 14, 480 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi tsakanin watan Janairu zuwa Oktoban 2024. Marwa ya bayyana wadanda su ka kai ziyarar aiki a shalkwatar hukumar da ke Abuja, wadannan ya kama an kama wadanda ake zargin ne da hannu wajen safarar nau'ikan miyagun haramtattun kwayoyi kimanin 2.4 miliyan naira.
Read more »

Tax Reforms: Northern youths knock Jibrin KofaThe Northern Youth Assembly (Majalisar Matasan Arewa), representing youth from the 19 Northern States, has criticized Hon. Abdulmumini Jibrin, a member of the House of Representatives for Kiru/Bebeji Federal Constituency, Kano State, for his support to the proposed tax reform bill by President Bola Tinubu’s administration.
Read more »

Ba za mu bar kudirin haraji ya zama doka ba – Hon. Ghali MustaphaDan majalisar wakilai, wanda ke wakiltar mazabar Albasu/Gaya/Ajingi karkashin NNPP Kano, Hon. Ghali Mustapha, ya ce kudirorin gyaran haraji za su cutar da al’umma. Da yake magana da manema labarai a Abuja a ranar Litinin, Hon. Mustapha, ya ce kudirorin, idan aka mayar da su doka, za su kara tabarbarewar tattalin arzikin Najeriya.
Read more »

Nafi mayar da hankali wajen hana cin hanci da rashawaNafi mayar da hankali wajen hana cin hanci da rashawaShugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC, Dakta Musa Adamu Aliyu, SAN, ya bayyana dalilin da ya sa hukumar a karkashin Hukumar, kamar yadda aka tanada a Sashe na 6 (a-F) na Dokar Lalacewa da Sauran Laifukan da ke da alaƙa ta 2000, tana da ƙa'idodi...
Read more »



Render Time: 2025-03-13 23:33:52