Tsofaffin sojojin Najeriya da suka yi ritaya a yau, Alhamis sun gudanar da zanga-zanga a gaban Ma’aikatar Kudi ta Tarayya da ke Abuja, suna neman a biya su hakkokinsu da suka shafi fansho da sauran alawus-alawus da ba a cika ba.
Tsofaffin sojojin sun zargi Gwamnatin Tarayya da rashin biyan su karin albashi na kashi 20% zuwa 28% daga Janairu zuwa Nuwamba 2024. Daga cikin bukatunsu har da biyan su kudaden tallafi na watan Oktoba 2023 zuwa Nuwamba 2024, karin N32,000 a kan fansho, kudin Security Debarment Allowance, da kuma mayar da kudaden da aka cire daga fanshon sojojin da aka sauke saboda matsalolin lafiya, tare da sauran bukatu. Sun kawo tabarmai, kujeru, da rumfuna zuwa wurin zanga-zangar.
Daya daga cikin shugabannin kungiyar, Kanal Innocent Azubuike , ya koka kan halin da tsofaffin sojojin ke ciki, yana mai cewa rashin biyan hakkokinsu ya jefa su cikin mawuyacin hali. Ya bayyana cewa, duk da alkawarin da aka yi na biyan hakkokin su a watan Nuwamba, an shaida musu cewa ba za a iya biyan ba saboda rashin isassun kudade. Azubuike ya ce, “An fada mana cewa an samu amincewa kan biyan hakkokinmu, abinda ya rage kawai shi ne a samu kudin biyan.
Malaysia Latest News, Malaysia Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
IHRC ta zargi CBN da nuna wariya ga ma’aikatan masu alaka gwamnatin BuhariKungiyar kare hakkin Dan adam ta Duniya wato International Human Rights Commission (IHRC), zargi Babban Bankin Najeriya (CBN) da nuna bambanci tsakanin ma’aikata. Babban Daraktan Kungiyar na Najeriya, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa ga manema labarai a Kano.
Read more »
President Tinubu Returns to Abuja After Visits to France and South AfricaPresident Bola Ahmed Tinubu has returned to Abuja after state visits to France and South Africa. The visits were aimed at fostering partnerships in key sectors such as agriculture, security, education, health, innovation, and energy transition.
Read more »
EFCC: Company linked to 753 Abuja duplexes denied ownership — cover-up claim untrueThe Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) says the company linked to the forfeited estate in Abuja denied ownership of the property.
Read more »
Investigation Reveals Fugitive Arms Broker's Illicit Property Purchases in AbujaThe report uncovers the extensive property purchases made by Hima Aboubakar, a fugitive arms broker from Niger Republic, in Abuja, Nigeria. It highlights his involvement in purchasing a house and four plots of land through dubious defense contracts, revealing the flow of money from illicit activities.
Read more »
Four police officers suspended for stealing N43.16 million in AbujaFour officers implicated in the theft of ₦43.16 million from a total of ₦74.95 million recovered during an unauthorised arrest at Nnamdi Azikiwe International Airport, Abuja, have been suspended, the Nigeria Police Force, have announced.
Read more »
EFCC Responds to Criticism Over Non-Disclosure of Seized Duplex Owner in AbujaNigerian EFCC defends its decision not to name the owner of 753 seized duplexes in Lokogoma District, citing ongoing investigations and a commitment to no-sacred-cow approach.
Read more »