Tsohon dan majalisar tarayya, Sanata Shehu Sani, ya nuna damuwarsa game da zanga-zangar da tsofaffin sojoji suka yi kan rashin biyan fansho da sauran hakkokin da ake binsu.
Sani ya ce wannan lamari na aika da sako mara kyau ga wadanda ke cikin ayyukan soja da kuma waɗanda ke kan gaban yaki, suna sadaukar da rayukansu don tsaron kasar da zaman lafiya.
Hausa, ya ruwaito cewa, tsofaffin sojoji sun gudanar da zanga-zanga a cikin Babban Birnin Tarayya, Abuja, kan rashin biyan fansho da sauran hakkokinsu. A yayin da yake tsokaci game da lamarin, Sani, a wani sako da ya wallafa a shafinsa na X a ranar Alhamis, ya koka da cewa mutanen da suka sadaukar da rayukansu ga al’umma a yanzu su ne suke daga takardu domin neman biyan fanshonsu.
Malaysia Latest News, Malaysia Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Sojojin da suka yi ritaya sun rufe ma’aikatar kudi a AbujaTsofaffin sojojin Najeriya da suka yi ritaya a yau, Alhamis sun gudanar da zanga-zanga a gaban Ma’aikatar Kudi ta Tarayya da ke Abuja, suna neman a biya su hakkokinsu da suka shafi fansho da sauran alawus-alawus da ba a cika ba.
Read more »
Yan majalisa zasu tattauna da babban lauyan kasa akan kudurin gyaran harajiMajalisar Dattawa ta kafa wani kwamiti karkashin jagorancin Shugaban marasa rinjaye, Sanata Abba Moro (Benue ta Kudu) da zai gana da Babban Lauyan Tarayya (AGF) a yau, domin shawo kan matsalolin da ke da nasaba da kudurin sake fasalin haraji. Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Barau I.
Read more »
Sojojin da suka yi ritaya sun rufe ma’aikatar kudi a AbujaTsofaffin sojojin Najeriya da suka yi ritaya a yau, Alhamis sun gudanar da zanga-zanga a gaban Ma’aikatar Kudi ta Tarayya da ke Abuja, suna neman a biya su hakkokinsu da suka shafi fansho da sauran alawus-alawus da ba a cika ba.
Read more »
Nigeria's Majilisa Gaba Kudirori Gabatar Da Kasafin Kasa Don MaganceMajilisa Gabatar da Kudirori Gabashe guda biyu domin magance matsalolin da ake samu kan jinkirin gabatar da kasafin kudin da shugaban kasa da gwamnoni ke yi tare da takaita adadin karin kasafin da za a amince da shi don magance gibin kudade a cikin kasafin shekara. Kudirorin doka guda biyu suna gaban kwamitin wucin gadi kan sake duba akan kundin tsarin mulki na majalisar karkashin jagorancin mataimakin shugaban majalisar.
Read more »
Nafi mayar da hankali wajen hana cin hanci da rashawaShugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC, Dakta Musa Adamu Aliyu, SAN, ya bayyana dalilin da ya sa hukumar a karkashin Hukumar, kamar yadda aka tanada a Sashe na 6 (a-F) na Dokar Lalacewa da Sauran Laifukan da ke da alaƙa ta 2000, tana da ƙa'idodi...
Read more »
Nigerian Shugaban Ce An Kama Mutum Dubu 14, 480 Da Ake Zargi Safarar Miyan KwayoyiBrig. Janar Mohammed Buba Marwa, mai ritaya NDLEA, ya ce an kama mutum dubu 14, 480 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi tsakanin watan Janairu zuwa Oktoban 2024. Marwa ya bayyana wadanda su ka kai ziyarar aiki a shalkwatar hukumar da ke Abuja, wadannan ya kama an kama wadanda ake zargin ne da hannu wajen safarar nau'ikan miyagun haramtattun kwayoyi kimanin 2.4 miliyan naira.
Read more »