Majalisar Dokokin Jihar Ondo ta amince da kasafin kudi na naira biliyan 698.66 domin shekarar kudade ta 2025, wanda ya karu da naira biliyan 43.43 daga asalin naira biliyan 655.23 da Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya gabatar. A sabon kasafin, naira biliyan 433.62, wanda ya kai kashi 62.
06 cikin dari na jimillar kasafin, an ware domin ayyukan ci gaba, yayin da naira biliyan 265.04, kashi 47.94 cikin dari, aka ware domin ayyukan yau da kullum. Shugaban Kwamitin Kudi da Kasafin Kudi na Majalisar, Oluwole Ogunmolasuyi, wanda ke wakiltar Mazabar Owo ta Daya, ya ce karin kudin ya zama dole ne sakamakon tattaunawa da Ma’aikatu, Sassan Gwamnati da Hukumomi yayin zaman kare kasafin.
Ogunmolasuyi, Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar, ya yi kira ga Ma’aikatar Tsare-Tsaren Tattalin Arziki da Kasafin Kudi ta jihar, da Hukumar Tara Haraji ta Cikin Gida ta jihar , da su tabbatar da cewa kokarin kara kudaden shiga ya yi daidai da dokokin da ake da su. Da yake jawabi kan kasafin, Kakakin Majalisar, Olamide Oladiji, ya ce majalisar za ta ci gaba da tallafa wa gwamna wajen aiwatar da manufofin da za su inganta ci gaban jihar.
Malaysia Latest News, Malaysia Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Ondo State House of Assembly Passes N698 Billion 2025 BudgetThe Ondo State House of Assembly has passed the state's 2025 Appropriation Bill, increasing it by N43.4 billion to a total of N698.6 billion. The revised budget aims to address the economic challenges brought on by fuel subsidy removal, fluctuating exchange rates, and the recent minimum wage increase.
Read more »
Tinubu da Shettima zasu kashe biliyan 9.36 a tafiye-tafiye da walwala a kasafin 2025Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima za su kashe Naira biliyan 9.36 kan tafiye-tafiye na cikin gida da waje, tare da kayan sha da abinci a shekarar 2025. Wannan na kunshe cikin kudurin kasafin kudin shekarar 2025 da shugaban kasa ya gabatar na tiriliyan 49.7 ga majalisar hadin gwiwar zaman majalisar tarayya.
Read more »
Kasafin 2025: Tinubu ya warewa ma’aikatun da ya rushe Naira Tiriliyan 2.3Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ware Naira tiriliyan 2.3 ga ma’aikatar Wasanni da Ma’aikatar Neja Delta da sauran ma’aikatun da aka rushe, duk da an raba ayyukansu zuwa wasu sabbin hukumomi.
Read more »
Tinubu Presents 2025 Budget, Aims to Curb Inflation, Stabilize NairaPresident Bola Tinubu unveiled the 2025 budget, focusing on tackling Nigeria's economic challenges and securing the nation's future. The budget proposes significant reductions in inflation and exchange rate volatility.
Read more »
Tight Security at National Assembly Ahead of 2025 Budget PresentationPresident Bola Tinubu is set to present the 2025 appropriation bill to a joint session of the National Assembly on Wednesday. The presentation, originally scheduled for Tuesday, was postponed. The House of Representatives suspended its rules to allow for the president's attendance, and a motion will admit senators into the Lower Chamber. Security is heightened, and non-essential staff and businesses are being asked to remain closed.
Read more »
Nigeria Presents 2025 Budget Focused on Economic Growth and Poverty ReductionPresident Tinubu unveiled Nigeria's 2025 budget, emphasizing its focus on economic growth, poverty reduction, and human capital development. The budget totals N47.9 trillion with a new borrowing plan of N9.22 trillion.
Read more »