Kungiyar Voices Beyond Silence Initiative (VOBSI) tare da hadin gwiwar Center for Gender Studies, ta shirya taro domin tattauna hanyoyin magance matsalar cin zarafin jinsi (GBV) a jihar Kano. An gudanar da taron a ranar Lahadi, a cikin Center for Gender Studies da ke Jami’ar Bayero, Kano (BUK).
Kungiyar Voices Beyond Silence Initiative tare da hadin gwiwar Center for Gender Studies, ta shirya taro domin tattauna hanyoyin magance matsalar cin zarafin jinsi a jihar Kano. An gudanar da taron a ranar Lahadi, a cikin Center for Gender Studies da ke Jami’ar Bayero, Kano . Mariya Shu’aibu, wanda ta kafa wannan kungiya, ta bayyana cewa an kafa wannan kungiya ne domin nemo mafita game da yadda za a magance matsalar cin zarafi, wanda ta ce yana dada karuwa a Kano.
Ya ce, 'Baya ga fyade, akwai wasu nau’ikan cin zarafi da ke shafar mutane ta fuskar tunani, zuciya, da kuma zamantakewa, musamman a inda ake watsi da hakkin iyali ko kuma hana su hakkokinsu.' Ya kara da cewa irin wannan ma yana daga cikin nau’o’in cin zarafin jinsi. 'A cikin shekarar nan daga watan Janairu, ofishinmu na hakkin dan adam ya karbi sama da 1600 na korafe-korafen cin zarafi, wanda ya nuna karin kaso na 5-6% idan aka kwatanta da shekarun da suka gabata.
Malaysia Latest News, Malaysia Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
EndBadGovernance: Kano gov hands 76 minors to parents in KanoKano State Governor, Abba Yusuf has handed over 76 minors discharged and acquitted by a Federal High Court in Abuja to their parents in Kano. DAILY POST recalls that the teenagers had been detained in connection with the EndBadGovernance protests in August 2024.
Read more »
Ƙungiyar yan siyasar Arewa ta fitar da sabon salon tunkarar kudurin gyaran harajiKungiyar League of Northern Democrats, LND, ta kaddamar da wani kwamitin na musamman da zai duba abubuwan da ke cikin kudirin gyaran haraji domin gano tanade-tanade da ke cutar da Arewa da kuma ba da shawarar wasu hanyoyin magance su. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Kakakin LND, Dr.
Read more »
NAPTIP, SFH sun shirya taron wayar da kai don magance cin zarafin jinsi a KanoHukumar Kula da Hana Cin Zarafi da Safarar Mutane, NAPTIP reshen Kano, tare da hadin gwiwar Kungiyar Lafiyar Iyali, SFH, sun kara himma wajen yakar cin Hukumar Kula da Hana Cin Zarafi da Safarar Mutane, NAPTIP reshen Kano, tare da hadin gwiwar Kungiyar Lafiyar Iyali,...
Read more »
IHRC ta zargi CBN da nuna wariya ga ma’aikatan masu alaka gwamnatin BuhariKungiyar kare hakkin Dan adam ta Duniya wato International Human Rights Commission (IHRC), zargi Babban Bankin Najeriya (CBN) da nuna bambanci tsakanin ma’aikata. Babban Daraktan Kungiyar na Najeriya, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa ga manema labarai a Kano.
Read more »
150 kidnap victims released unconditionally in one monthThe GOC outlined the division’s extensive coverage, which spans Kaduna, Jigawa, Niger and Kano states.
Read more »
Kano Police Chief Visits Zone 1 Head, Stresses CooperationCommissioner of Police CP Salman Dogo Garba visited AIG Ahmed Ammani at Zone 1 Headquarters in Kano, emphasizing the importance of coordination among police units to tackle security challenges.
Read more »