Kungiyar tsofaffin ‘yan sandan Najeriya (NUP), reshen jihar Kano, ta yi barazanar fara yajin aikin cin abinci. Kungiyar ta ce za ta dauki matakin ne domin matsawa gwamnatin tarayya da hukumar kula da fanshon ‘yan sanda su biya su hakkokinsu.
Kungiyar tsofaffin ‘yan sandan Najeriya , reshen jihar Kano, ta yi barazanar fara yajin aikin cin abinci. Kungiyar ta ce za ta dauki matakin ne domin matsawa gwamnatin tarayya da hukumar kula da fanshon ‘yan sanda su biya su hakkokinsu. Sakataren kungiyar tsofaffin ‘yan sandan reshen jihar Kano, Kwamred SP Sa’idu Garba , ne ya tabbatar ne ya shaida wa manema labarai haka yammacin Laraba.
Ya bayyana cewa fiye da shekara 10 suke bin hakkokinsu, amma har yanzu babu mafita. Sai dai ya ce, a baya, zanga-zangar lumana da suka yi ta sa majalisar dattawa ta yi karatu na farko da na biyu kan kudirin cire su daga karkashin Hukumar Kula da Haraji ta Kasa wadda ke rike musu kudadensu. SP Sa’idu Garba ya ce abinda ake bashi a duk wata bai wuce N30,000 ba.
Malaysia Latest News, Malaysia Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Ƙungiyar yan siyasar Arewa ta fitar da sabon salon tunkarar kudurin gyaran harajiKungiyar League of Northern Democrats, LND, ta kaddamar da wani kwamitin na musamman da zai duba abubuwan da ke cikin kudirin gyaran haraji domin gano tanade-tanade da ke cutar da Arewa da kuma ba da shawarar wasu hanyoyin magance su. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Kakakin LND, Dr.
Read more »
Za mu tabbata mugayen yan Najeriya sun fuskanci hukunciShugaban kasa, Bola Tinubu ya yi alkawarin tabbatar da cewa “mugayen” ‘yan Najeriya za su fuskanci hukunci kamar doka ta tanada. Tinubu ya gargadi masu aikata mugayen laifuka, ko suna cikin Najeriya ko waje, cewa za a gurfanar da su gaban shari’a.
Read more »
Tinubu ya jagoranci manyan ‘Yan Najeriya a Addu’o’in Fidau na Sheikh BelloShugaba Bola Tinubu, a ranar Lahadi, ya jagoranci manyan 'yan Najeriya wajen halartar addu'o'in Fidau na kwana uku domin sheikh, Muhydeen Bello, wanda ya Tinubu ya jagoranci manyan 'Yan Najeriya a Addu'o'in Fidau na Sheikh Bello
Read more »
Yan Najeriya 10,000 aka samu da karya ka’idar shige da fice a bana -Kashim ShettimaMataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa akalla ‘yan Najeriya 10,000 ne aka tsare bisa laifukan karya dokokin shige da fice a kasashen Afirka da kasashen Turai a bana.
Read more »
IHRC ta zargi CBN da nuna wariya ga ma’aikatan masu alaka gwamnatin BuhariKungiyar kare hakkin Dan adam ta Duniya wato International Human Rights Commission (IHRC), zargi Babban Bankin Najeriya (CBN) da nuna bambanci tsakanin ma’aikata. Babban Daraktan Kungiyar na Najeriya, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa ga manema labarai a Kano.
Read more »
Rahoton mutuwar mutum 10,000 a hannun sojoji: Najeriya ta gayyaci Amnesty Int’lShalkwatar tsaro ta kasa ta gayyaci kungiya kare hakkin dan Adam ta Amnesty International domin gabatar da hujjojin ta kan zargin da ta yi na cewa mutane 10,000 sun mutu yayin da suke tsare a hannun sojoji tun bayan fara yakin Boko Haram a Arewa maso Gabas.
Read more »