Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya ba wa 'yan kwangilar da ke gudanar da aikin titin Ungwan Rimi-Kafanchan a cikin garin Ƙafanchan, karamar hukumar Jema’a ta jihar, wa’adin makonni shida su kammala aikin.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya ba wa 'yan kwangilar da ke gudanar da aikin titin Ungwan Rimi-Kafanchan a cikin garin Ƙafanchan, karamar hukumar Jema’a ta jihar, wa’adin makonni shida su kammala aikin. Wa’adin na kunshe a cikin wata sanarwa da babban daraktan hukumar kula da hanyoyi ta jihar Kaduna , Abdullahi Baba Ahmed, ya fitar bayan ya jagoranci tawagar sa-ido kan ayyukan gwamnatin a zuwa Kudancin Kaduna don duba ayyukan da ake gudanarwa a yankin.
Wasu daga cikin ayyukan da aka duba sun hada da titin mai layi biyu na Ungwan Rimi-Kafanchan mai tsawon kilomita 11.8, titin Madauci-Madakiya-Kafanchan mai tsawon kilomita 22.5, titin Godogodo-Kibam-Gwantu mai tsawon kilomita 22.8, Cibiyar Koyon Sana’o’i da ke Zonkwa, da aikin gadoji. Tun a shekarar 2020, gwamnatin Jihar Kaduna a karkashin Nasir El-Rufai ta fara aikin ci gaban birnin Kafanchan wanda ya hada da sake gina da fadada titin mai tsawon kilomita 26.3 a kan kudi Naira biliyan 12.
Malaysia Latest News, Malaysia Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Governor Sani Sacks Kaduna’s Commissioner for Internal Security, Appoints New TeamGovernor Uba Sani of Kaduna State has dismissed Samuel Aruwan from his position as Commissioner for Internal Security in a major cabinet reshuffle. The decision comes after the Code of Conduct Tribunal asked for Aruwan's suspension over alleged false asset declarations. Aruwan’s replacement, James Atung Kanyip, and other new appointees were also announced.
Read more »
Nigeria Gwamnan Yobe Buni Bi Umurci Kula Da Zirga-Zirgar Ababen HawaGwamna Jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni, ya umarci hukumomin kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar a gaskiya da su tabbatar da bin dokokin hanya sosai, musamman a wannan lokutan na shirin bikin Kirsimeti da sabuwar shekara. Umurni ya baiwa hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), da hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa.
Read more »
Gwamna Abdullahi Sule Announces 16 New Judges in Nasarawa StateGwamna Abdullahi Sule of Nasarawa State has appointed 16 new judges in a ceremony at the Supreme Court of Azara. The governor stated that the new judges will help improve judiciaries' efficiency and strengthen justice delivery in the state.
Read more »
We have cleared KADSWAC N800m salary arrears, says Uba SaniUba Sani, governor of Kaduna, has directed the clearance of Kaduna State Water Corporation (KADSWAC) staff salary arrears of N800 million.
Read more »
Gov Sani receives repentant bandits, re-opens cattle market in Birnin GwariGovernor Uba Sani of Kaduna State, on Thursday, received the first batch of repentant bandits in Birnin Gwari Kaduna.
Read more »
Singing colonial song in UK parliament won’t change your identity – Shehu Sani shades BadenochFormer lawmaker, Senator Shehu Sani, has thrown a veiled shade against the newly-elected UK Conservative Party leader, Kemi Badenoch, for making snide comments about Nigeria. Sani said that a Nigerian singing the colonial song in the UK parliament will not change his or her true identity.
Read more »