Ghana: Tinubu ya taya Mahama murnar zama zaɓaɓɓen shugaban kasa

Malaysia News News

Ghana: Tinubu ya taya Mahama murnar zama zaɓaɓɓen shugaban kasa
Malaysia Latest News,Malaysia Headlines
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 25 sec. here
  • 2 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 13%
  • Publisher: 59%

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya John Dramani Mahama murna bisa lashe zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a ranar Asabar a Ghana. Sakon taya murnar na kunshe a cikin sanarwar da mai magana da yawun shugaban ƙasa, Bayo Onanuga ya fitar, a ranar Lahadi, a birnin Abuja.

A cewar sanarwar, Tinubu, cikin wata hira ta waya da Mahama, ya nufatan cewa dawowar Mahama karagar mulki karo na biyu zai ƙarfafa zaman lafiya da kwanciyar hankali a ƙungiyar tattalin arzikin ƙasashen Yammacin Afirka . Tinubu ya yabawa al’ummar Ghana bisa jajircewarsu kan kare dimokuraɗiyya, wanda suka nuna ta hanyar gudanar da zaɓen cikin kwanciyar hankali.

Mahamudu Bawumia, ɗan takarar NPP, mai mulki kuma mataimakin shugaban ƙasa na Ghana, bisa amincewa da shan kaye a zaɓe tun kafin sanarwar hukuma daga hukumar zaɓen Ghana. Ya ce irin wannan matakin na Bawumia ya tabbatar da ƙwarin gwiwar da ake da shi a kan dimokuraɗiyya. Tinubu ya kuma bayyana cewa dawowar Mahama zuwa fadar Jubilee, bayan mulkinsa na farko daga 2012 zuwa 2017, ya nuna amincewar jama’ar Ghana ga jajircewarsa da hangen nesansa na ɗaga martabar ƙasar zuwa matakin ci gaba.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Malaysia Latest News, Malaysia Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

Ghana election: Tinubu congratulates President-elect MahamaNigeria's President, Bola Tinubu, has congratulated President-elect John Dramani Mahama on his victory in Saturday's general election in Ghana. This was contained in a statement by the President’s spokesman, Bayo Onanuga, on Sunday in Abuja.
Read more »

Ghana Election: Bawumia concedes defeat as Mahama leadsGhana’s Vice-President, Mahamudu Bawumia, has conceded defeat to John Mahama in the country’s presidential election. DAILY POST reports that Bawumia is the candidate of the ruling New Patriotic Party, NPP, while Mahama is of the National Democratic Congress, NDC. Election results trooping in have placed Mahama on course to win the election.
Read more »

Bawumia concedes defeat to Mahama in Ghana's presidential electionBawumia concedes defeat to Mahama in Ghana's presidential electionMahamudu Bawumia, Ghana's vice-president, has conceded defeat to John Mahama in the country's presidential election.
Read more »

UPDATED: Ghana 2024: Ruling party’s candidate concedes defeat, congratulates opposition’s MahamaUPDATED: Ghana 2024: Ruling party’s candidate concedes defeat, congratulates opposition’s MahamaGhana's presidential election was conducted nationwide on Saturday.
Read more »

BREAKING: Ghana 2024: Ruling party’s candidate concedes defeat, congratulates opposition’s MahamaBREAKING: Ghana 2024: Ruling party’s candidate concedes defeat, congratulates opposition’s MahamaGhana's presidential election was conducted nationwide on Saturday.
Read more »

Bawumia seeks to become Ghana's first Muslim president as Mahama eyes comebackBawumia seeks to become Ghana's first Muslim president as Mahama eyes comebackGhanaians are voting today to elect a new president in a tightly contested election that could determine the future of the country.
Read more »



Render Time: 2025-03-13 02:18:53