Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa dabarar da ’yan bindiga suka dauka kwanan nan na dasa bam a hanya na son hana sojojin da hukumomin tsaro kaiwa maboyarsu.
Ya ce gwamnatinsa ba za ta karkata daga nufinta na yaki da rashin tsaro ba, duk da matsalolin da wasu masu ruwa da tsaki ke haddasawa, suna kokarin kawo cikas ga kokarinsa na yaki da ‘yan ta’adda da sauran laifuka a jihar. Gwamna Lawal ya bayyana haka ne a ranar Alhamis yayin da yake bude yaron yankin Arewa maso Yamma na daraktocin tsaro na kihohi, wanda jukumar Tmtsaro ta DSS ta shirya a Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
“Muna aiki kafada da kafada da hukumomin tsaro da sauran masu ruwa da tsaki domin dakile wannan mummunan yanayi na rashin tsaro a jihar mu.' “Sabuwar dabarar da ’yan bindiga suka dauka ta amfani da abubuwan fashewa wani yunkuri ne na hana sojoji kaiwa maboyarsu tare da kokarin razana mazauna yankunan domin su mika wuya ga barazanar su.” Gwamnan ya kuma yi kira da a tattauna kan ayyukan kungiyar Lukurawa domin tabbatar da cewa ba su zama barazana ga tsaro ba.
Malaysia Latest News, Malaysia Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Gwamnan Zamfara ya naɗa sabbin kwamishinoni, ya yi garambawulGwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi sauye-sauye a cikin majalisar zartarwa ta jihar tare da rantsar da sabon kwamishina, Kasimu Sani Kaura. Gwamnan ne ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a ranar Litinin, inda aka yi rantsuwar sabon kwamishinan.
Read more »
Gwamnan Zamfara ya karyata rahoton garkuwa da mutane a yankin MaradunGwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya karyata rahotannin da wasu kafafen yada labarai suka yada na cewa an yi garkuwa da mutane a karamar hukumar Maradun.
Read more »
Zamfara Governor Dauda Lawal Participates in AfsNET Conference, Emphasizes Transparent PartnershipsNigerian lawmakers come under investigation for violating laws and ignoring PWDs despite spending巨额资金进行翻新。卡杜纳的族裔紧张局势因虚假信息而加剧。伊玛安·苏莱曼-易卜拉欣致力于提高尼日利亚女性的声音和角色。扎姆法拉州州长道达·劳阿尔致力于透明的开发伙伴关系,并参加了肯尼亚基苏木举行的AfsNET会议,会议主题为“利用非洲大陆自由贸易区(AfCFTA)促进可持续贸易和投资:非洲次主权的发展路径”。
Read more »
Gwamnan Kano ya karrama zakarun gasar Qur’ani da kujeran hajjiA kokarin Gwamna Abba Kabir Yusuf na ci gaba da tallafa wa ilimin addini a Jihar Kano, ya karrama wadanda suka lashe gasar karatun Al-Qur'ani ta shekara-shekara ta 39 ta jihar Kano da kujeran aikin Hajji na 2025 da kuma kyaututtukan kudi na naira miliyan biyu kowanne.
Read more »
Nigeria Gwamnan Yobe Buni Bi Umurci Kula Da Zirga-Zirgar Ababen HawaGwamna Jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni, ya umarci hukumomin kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar a gaskiya da su tabbatar da bin dokokin hanya sosai, musamman a wannan lokutan na shirin bikin Kirsimeti da sabuwar shekara. Umurni ya baiwa hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), da hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa.
Read more »
Dauda Lawal: Proposed VAT sharing formula may jeopardise minimum wage payments in some statesDauda Lawal, governor of Zamfara, says some states may find it difficult to survive if the proposed tax bills are enacted into law.
Read more »