Babu sansanin sojin wata kasa a Najeriya – Janar Christopher Musa

Malaysia News News

Babu sansanin sojin wata kasa a Najeriya – Janar Christopher Musa
Malaysia Latest News,Malaysia Headlines
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 20 sec. here
  • 2 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 11%
  • Publisher: 59%

Shugaban hafsoshin tsaro, Janar Christopher Musa, ya musanta rahotannin da ke cewa an baiwa Faransa izinin kafa sansanin soji a Najeriya.

Janar Musa ya kalubalanci zargin da ke cewa ziyarar shugaban kasa Bola Tinubu zuwa Faransa, inda aka sanya hannu kan yarjejeniyoyi da dama, ta hada da baiwa kasashen waje damar kafa sansanin soji a Najeriya. Ya yi wannan karin bayani ne a ranar Juma’a lokacin da ake gabatar da sabon tambarin Sojojin Najeriya na 2025 a hedkwatar tsaron kasa da ke Abuja.

A cewarsa, ba za a baiwa kowacce kasar waje damar kafa sansanin soji a Najeriya ba, ko a Arewa, ko a Kudu, ko a ko’ina. 'Babu wannan magana, Shugaban kasa ya san tasirin hakan, Yana kuma sane da cewa dole ne ya kare Najeriya, kuma ba zai taɓa yarda da kowanne ƙasashen waje ba. 'Saboda haka, ina so in yi amfani da wannan dama don yin wannan karin bayani,' in ji shi.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Malaysia Latest News, Malaysia Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

Rahoton mutuwar mutum 10,000 a hannun sojoji: Najeriya ta gayyaci Amnesty Int’lShalkwatar tsaro ta kasa ta gayyaci kungiya kare hakkin dan Adam ta Amnesty International domin gabatar da hujjojin ta  kan zargin da ta yi na cewa mutane 10,000 sun mutu yayin da suke tsare a hannun sojoji tun bayan fara yakin Boko Haram a Arewa maso Gabas.
Read more »

IHRC ta zargi CBN da nuna wariya ga ma’aikatan masu alaka gwamnatin BuhariKungiyar kare hakkin Dan adam ta Duniya wato International Human Rights Commission (IHRC), zargi Babban Bankin Najeriya (CBN) da nuna bambanci tsakanin ma’aikata. Babban Daraktan Kungiyar na Najeriya, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa ga manema labarai a Kano.
Read more »

General CG Musa: Peacemaking and civil-military relations, By Yushau A. ShuaibGeneral CG Musa: Peacemaking and civil-military relations, By Yushau A. ShuaibGeneral Musa's leadership has been instrumental in shaping the Nigerian military's approach to safeguarding the nation.
Read more »

How Governor Otti is pushing AbiaPoly to the summit, By Christopher Kalu OkoroHow Governor Otti is pushing AbiaPoly to the summit, By Christopher Kalu OkoroGovernor Otti has attracted grants for foundational learning, ensuring that education in Abia State is well-funded and accessible to all.
Read more »

Ondo Guber: CDS Musa assures of security agencies’ neutralityThe Chief of Defence Staff, CDS, Gen. Christopher Musa, has assured that security agencies would be non-partisan and impartial in their role in the November 16 governorship election in Ondo State.
Read more »

Joseph Christopher Bassey “Topher” Announced as Official Merchandise Creative for AMGA 2024In an exciting development for the upcoming Africa Military Games Abuja 2024, 24-year-old creative designer Topher has been announced as the official merchandise creative for the event.
Read more »



Render Time: 2025-03-13 19:49:05