An kashe ₦2.2tr wajen biyan kudin fansa a 2024, Arewa maso Gabas ce a gaba

Arewa News

An kashe ₦2.2tr wajen biyan kudin fansa a 2024, Arewa maso Gabas ce a gaba
Yan Bindiga
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 25 sec. here
  • 3 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 16%
  • Publisher: 59%

Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta ce masu garkuwa da mutane sun karɓi kusan Naira tiriliyan 2.2 a matsayin kudin fansa cikin shekara guda. Rahoton hukumar ya kunshi inciken, wanda ya sassan Najeriya a birane da karkara da matsalar garkuwa da mutane ta fi ƙamari a tsakanin watan Mayu 2023 zuwa Afrilu 2024.

Hukumar kididdiga ta kasa ta ce masu garkuwa da mutane sun karɓi kusan Naira tiriliyan 2.2 a matsayin kudin fansa cikin shekara guda. Rahoton hukumar ya kunshi inciken, wanda ya sassan Najeriya a birane da karkara da matsalar garkuwa da mutane ta fi ƙamari a tsakanin watan Mayu 2023 zuwa Afrilu 2024. Rahoton ya kuma bayyana cewa garkuwa da mutane ya fi yawa a yankunan karkara fiye da birane.

Yankin Arewa maso Yamma ya fi sauran yankuna yawan kudin fansa da aka biya, inda ya kai Naira tiriliyan 1.2, yayin da Kudu maso Gabas ta fi kankanta da Naira biliyan 85.4. Binciken ya nuna cewa Najeriya ta samu rahoton garkuwa da mutane guda 2,235,954. Yankunan karkara sun fi yawan irin wannan laifi da alkaluma 1,668,104, yayin da birane suka samu 567,850. Jihohin da ke Arewa maso Yamma sun fi yawan rahoton garkuwa da mutane, yayin da Kudu maso Gabas aka samu karancin masu yin hakan.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Yan Bindiga

Malaysia Latest News, Malaysia Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

SPOTTED: UK earned over N68bn in visa fees from Nigerians between 2023-2024SPOTTED: UK earned over N68bn in visa fees from Nigerians between 2023-2024The British government earned over $34m processing visas for Nigeria between June 2023 to the same month in 2024.
Read more »

Abia State Ministry of Finance (Incorporated) Bill 2024 PassedAbia State House of Assembly has passed the Abia State Ministry of Finance (Incorporated) Bill 2024, sponsored by Okoro Uchenna Kalu. The law aims to establish the Ministry of Finance (Incorporated) and promote private sector investment, wealth generation, and reduced federal reliance. It will take effect from November 26, 2024.
Read more »

TheCable's Jemilat Nasiru, Mansur Ibrahim win CJID journalism excellence awardTheCable's Jemilat Nasiru, Mansur Ibrahim win CJID journalism excellence awardJemilat Nasir, staff writer, multimedia, at TheCable, has won the CJID 2024 excellence in journalism award.
Read more »

PariPesa wins top online Casino award at 2024 Oyo state gaming eventPariPesa wins top online Casino award at 2024 Oyo state gaming eventNigeria's independent online newspaper
Read more »

Lookman, Troost-Ekong get nominations for 2024 Best FIFA Men’s 11Lookman, Troost-Ekong get nominations for 2024 Best FIFA Men’s 11Lookman was selected for the attacker's category alongside Arsenal's Bukayo Saka, Tottenham Hotspur icon Harry Kane, Manchester City's Erling Haaland, Aston Villa striker Ollie Watkins, Lionel Messi, Cristiano Ronaldo, Kylian Mbappé and 14 others
Read more »

FIFA Unveils 11-Man Shortlist for The Best FIFA Football Awards 2024FIFA has revealed the nominees for The Best FIFA Football Awards 2024, including Rodri, Vinicius Junior, and other notable players. Voting is now open, with equal weight given to fans, national team captains, coaches, and media representatives.
Read more »



Render Time: 2025-03-13 22:46:14